Psalms 64:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari masu adalci su yi farin ciki a cikin Ubangiji su kuma nemi mafaka a gare shi; bari dukan masu gaskiya a zuciya su yabe shi!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ يَهْوٜىٰهْ مَاسُ أَدَلْثِے ذَاسُيِ ڢَضٍ ثِكِ، سُكُمَ سَامِ وُرِنْ ٻُيَ أَوُرِنْسَ؞ دُكَنْ مَاسُ غَسْكِيَ أَ ظُوثِ سُيَبٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan masu adalci za su yi murna, Saboda abin da Ubangiji ya aikata. Za su sami mafaka a gare shi, Dukan mutanen kirki za su yabe shi.