Psalms 64:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sukan yi ƙulle-ƙullen rashin adalci su ce, “Mun gama ƙulla cikakkiyar maƙarƙashiya tsab!” Zuciyar mutum da tunaninsa, suna da wuyar ganewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَنْيِ مُوغَيٜىٰنْ ڧُلّٜىٰ ڧُلّٜىٰنْسُ سُثٜىٰ «مُنْ غَمَ شِرِ مَيْݣَوْ سَرَيْ!» لَلَّيْ ذُوثِيَارْ مُتُمْ دَ تُنَانِنْسَ، سُنَدَ وُيَرْ غَانٜىٰوَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sukan shirya maƙarƙashiya, su ce, “Ai, mun gama shirin aikata laifi sarai.” Zuciyar mutum da tunaninsa, suna da wuyar ganewa!