Psalms 65:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yabo ya dace da kai, ya Allah, a Sihiyona; a gare ka za mu cika alkawuranmu
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَبُواْ يَدَاثٜىٰ دَكَيْ عَثِكِنْ بِرْنِنْ سِهِيُواْنَ يَا اللَّهْ! أَغَرٜىٰكَ ذَامُ ثِكَ ضَنْڟُوَارْمُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Allah, dole mutane su yabe ka a Sihiyona, Tilas su ba ka abin da suka alkawarta.