Psalms 65:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda ya yi duwatsu ta wurin ikonka, bayan ka kintsa kanka da ƙarfi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَا كَكَّڢَ مَنْيَنْ تُدَّيْ تَوُرِنْ إِيكُوانْكَ، غَمَا كَنَدَ ڧَرْڢِے ڨُورَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kakkafa duwatsu ta wurin ikonka, Ka bayyana ƙarfin ikonka.