Psalms 65:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suke zama can da nesa sukan ji tsoron manyan ayyukanka; inda safe ke haskaka yamma kuma ta shuɗe kakan sa a yi waƙoƙin farin ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ سُكٜىٰ ذَمَ عَ إِيَاكَرْ دُونِيَا ذَاسُ جِڟُواْرُواْ سَبُواْدَ مَنْيَنْ أَيُّكَنْكَ؞ دَغَ غَبَسْ ذُوَا يَمَّ كَنَسَا عَتَادَ مُرْيَرْ ڢَضٍ ثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan duniya ta tsorata, Saboda manyan ayyuka da ka aikata. Ayyukanka sukan kawo sowa ta farin ciki Daga wannan iyakar duniya zuwa wancan.