Psalms 66:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kawo mu cikin kurkuku ka kuma jibga kaya masu nauyi a bayanmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَا كَيْمُ ثِكِنْ بَوْتَا، كَا جِبْغَ كَايَ مَاسُ نَوْيِ عَكَنْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka bar mu muka fāɗa a tarko, Ka ɗora mana kaya masu nauyi.