Psalms 66:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka bar mutane suka hau a kawunanmu; mun bi ta wuta da ruwa, amma ka kawo mu zuwa wurin yalwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَا بَرْ أَبُواْكَنْ غَابَنْمُ سُكَ تَتَّاكَمُ، مُنْبِے تَثِكِنْ وُتَادَ ضُوَ، عَمَّا يَنْذُ كَكَٰوُاْمُ أَوُرِے مَيْ أَلْبَرْكَ عَيَلْوَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka bar maƙiyanmu suka tattaka mu, Mun ratsa ta cikin wuta da rigyawa, Amma yanzu ka kawo mu a lafiyayyen wuri.