Psalms 66:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
alkawuran da leɓunana suka yi alkawari bakina kuma ya faɗa sa’ad da nake cikin wahala.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ضَنْڟُوَارْ دَ هَرْشٜىٰنَ يَيِ، وَدَّ بَاكِنَ يَڢَطَا سَعَدَّ نَكٜىٰ ثِكِنْ وَهَلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan ba ka abin da na ce zan bayar, A lokacin da nake shan wahala.