Psalms 66:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan miƙa kitsen dabbobi gare ka da kuma baye-baye na raguna; zan miƙa bijimai da awaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ مِيڧَ مَكَ هَدَايَ، هَدَايَرْ ڧُواْنَاوَا تَدَبُّواْبِے مَاسُ ڧِبَ، حَطٜىٰ دَ ڧَنْشِنْ ڧُواْنَاوَرْ رَغُنَ ذَنْ مِيڧَ بِجِمَيْ دَ أَوَكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan miƙa tumaki don a ƙona a kan bagade, Nan za a ji ƙanshi mai daɗi na ƙonannun awaki, Zan miƙa hadayu na bijimai da na awaki.