Psalms 66:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan duniya sun rusuna a gabanka suna rera yabo gare ka, suna rera yabo ga sunanka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ دُونِيَا سُنْ رُسُنَ سُنَ مَكَ سُجَّدَ، سُنَ رٜىٰرَ مَكَ يَبُواْ، سُنَ رٜىٰرَ يَبُواْ غَ سُونَنْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda yake a duniya, yana yi maka sujada, Yana raira maka waƙar yabbai, Yana raira yabbai ga sunanka.”