Psalms 66:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya juya teku zuwa busasshiyar ƙasa, sun wuce cikin ruwaye da ƙafa, ku zo, mu yi farin ciki a cikinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَمَيْدَ تٜىٰكُ بُوسَشِّيَرْ ڧَسَا، مُتَنٜىٰ سُكَ حَيٜىٰ كُواْغِنْ دَ ڧَڢَا؞ أَوُرِنْ مُكَيِ ڢَضٍ ثِكِ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sa teku ta zama busasshiyar ƙasa, Kakanninmu suka haye kogi da ƙafa. A can muka yi farin ciki saboda abin da ya yi.