Psalms 66:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana mulki har abada ta wurin ikonsa, idanunsa suna duban al’ummai, kada ’yan tawaye su tayar masa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ إِيكُوانْسَ يَنَ مُلْكِ حَرْ أَبَدَا، دَ عِدَنُونْسَ يَنَ دُوبَنْ أَلْعُمَّيْ، دُواْمِنْ كَدَ یَنْ تَاوَيٜىٰ سُتَيَرْ مَسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har abada yana mulki ta wurin ƙarfinsa, Yana duban al'ummai, Don kada 'yan tawaye su tayar masa!