Psalms 67:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari Allah yă yi mana alheri yă kuma albarkace mu yă kuma sa fuskarsa ta haskaka a kanmu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ اللَّهْ يَيِ مَنَ أَلْحٜىٰرِ يَ أَلْبَرْكَثٜىٰمُ، يَدُوبٜىٰمُ دَڢُسْكَرْ أَلْحٜىٰرِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yi mana jinƙai, ya Allah, ka sa mana albarka, Ka dube mu da idon rahama,