Psalms 67:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari al’ummai su yi murna su kuma rera don farin ciki, gama kana mulkin mutanenka da adalci kana kuma bi da al’umman duniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ أَلْعُمَّيْ سُيِ مُرْنَ سُكُمَ رٜىٰرَ وَاڧَا دُوانْ ڢَضٍ ثِكِ، غَمَا كَنَيِ وَڧَبِيلُ شَرِيعَرْ غَسْكِيَ، كَنَ كُمَ بِيدَ أَلْعُمَّنْ دُونِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ma sauran al'umma su yi murna, su raira waƙa ta farin ciki, Domin kana yi wa jama'a shari'a ta adalci, Kana kuma bi da dukan sauran al'umma.