Psalms 68:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanenka suka zauna a cikinsa, kuma daga yalwarka, ya Allah, ka tanada wa matalauta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุซูููููุชูุ ููุง ุงูููููู ุ ุฌูู
ูุนูุฑููู ุณููู ุณูุงู
ู ููุฑููู ุฐูู
ูุ ุนูุซููููู ูููููู ุงููููุญูููฐุฑููููู ููุจููู ููู
ูุงุณู ุชูููููุซู ุจฺูงูุงุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jama'arka suka gina gidajensu a can, Ta wurin alherinka ka yi wa matalauta tanadi.