Psalms 68:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don me kuke duba da kishi, ya duwatsu masu wuyan hawa, a kan dutsen da Allah ya zaษa yฤ yi mulki, inda Ubangiji kansa zai zauna har abada?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูููฐููุณูุงุ ูููู ุชูุฏู ู
ููู ฺูููุ ููููููฐ ฺงูุดููู ุชูุฏููู ุงูููููู ุ ุชูุฏููู ุฏู ุงูููููู ููุฐูุงูปูุง ุฏููุงูู
ููู ููุฑููู ุฐูู
ูููุณูุ ููุฑููู ุฏู ููููููููฐูู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Me ya sa, daga manyan kawunanka Kake yi wa dutsen da Allah ya zaษa Ya zauna a kai, duban raini? A nan Ubangiji zai zauna har abada!