Psalms 68:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allahnmu shi ne Allah wanda yake ceto; daga Ubangiji Mai Iko Duka kuษuta yake zuwa daga mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ููููู ููุงู
ูุ ุงูููููู ููุซูููฐุชููุงูููููฐุ ุดููููููฐ ููููููููฐูู ุ ุนูุจูููโุบูุฌูููู
ู ุ ููููุฏู ูููููู ฺููุฑูุฑู ุฏูู
ูู ุฏูุบู ู
ูุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allahnmu, Allah Mai Ceto ne, Shi ne Ubangiji, Ubangijinmu, Wanda yake cetonmu daga mutuwa.