Psalms 68:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce, “Zan kawo su daga Bashan; zan kawo su daga zurfafan teku,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عُبَنْغِجِ يَثٜىٰ، «ذَنْ كُواْمُواْ دَ مَاسُ ڧِينَ دَغَ تُدُنْ بَشَنْ، ذَنْ كُواْمُواْ دَسُو دَغَ ظُرْڢَڢَّنْ تٜىٰكُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, “Zan komo da su daga Bashan, Zan komo da su daga zurfin teku,