Psalms 68:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don ku wanke ƙafafunku a cikin jinin maƙiyanku, yayinda harsunan karnukanku su sami rabonsu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوانْ كُوَنْكٜىٰ ڧَڢَاڢُنْكُ ثِكِنْ جِنِنْسُ، كَرْنُكَنْكُ كُمَ سُلَّشٜىٰ جِنِنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don ku wanke sawayenku a cikin jinin maƙiyanku, Karnukanku kuwa za su lashe iyakar abin da suke so.”