Psalms 68:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A gaba akwai mawaƙa, a bayansu akwai makaɗa; tare da su akwai ’yan mata suna bugan ganguna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَوَاڧَ سُنَ جَنْ غَبَ، مَاسُ كَطٜىٰ كَطٜىٰ سُنَ بِيٜىٰ، أَڟَكَانِنْسُ أَݣَويْ یَنْ مَاتَا مَاسُ كَطَ تَمْبُرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mawaƙa suna kan gaba, mabusa suna biye, A tsakiya kuwa 'yan mata suna kaɗa bandiri.