Psalms 68:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Jakadu za su zo daga Masar; Kush za tă miƙa kanta ga Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَكِلَيْ ذَاسُذُواْ دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ، مُتَنٜىٰنْ إِتِيُواْڢِيَ ذَاسُ مِيڧَ كَنْسُ غَ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wakilai za su zo daga Masar, Habashawa za su miƙa hannuwansu sama, Su yi addu'a ga Allah.