Psalms 68:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi shelar ikon Allah, wanda ɗaukakarsa take a bisa Isra’ila, wanda ikonsa yake a cikin sarari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُيِ شٜىٰلَرْ إِيكُوانْ اللَّهْ ، وَنْدَ دَرَجَرْسَ تَكٜىٰ بِسَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، إِيكُوانْسَ كُوَ يَنَ ثِكِنْ سَرَرِنْ سَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi shelar ikon Allah, Ɗaukakarsa tana bisa kan Isra'ila, Ikonsa yana cikin sararin sama.