Psalms 68:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai mai banmamaki ne, ya Allah, cikin wurinka mai tsarki; Allah na Isra’ila yakan ba da iko da kuma ƙarfi ga mutanensa. Yabo ya tabbata ga Allah!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا اللَّهْ ، كَيْ مَيْ بَنْ مَامَاكِ نٜىٰ أَ وُرِنْ ذَمَنْكَ مَيْ ڟَرْكِے! كَيْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، كَكَنْ بَادَ إِيكُواْ دَ ڧَرْڢِے غَ مُتَنٜىٰنْكَ؞ أَلْبَرْكَ تَا تَبَّتَا غَ اللَّهْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah al'ajabi ne a tsattsarkan wurinsa, Allah na Isra'ila! Yana ba da ƙarfi da iko ga jama'arsa. Ku yabi Allah!