Psalms 68:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rera wa Allah, rera yabo ga sunansa, ku ɗaukaka wanda yake hawa a kan gizagizai; sunansa Ubangiji ne, ku kuma yi farin ciki a gabansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُرٜىٰرَ وَاڧَا غَ اللَّهْ ، كُرٜىٰرَ يَبُواْ غَ سُونَنْسَ؞ كُشِرْيَ حَنْيَ دُواْمِنْسَ، شِے وَنْدَ يَكٜىٰ هَوَنْ غِرْغِجٜىٰ؞ سُونَنْسَ يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ، كُيِ مُرْنَ أَغَبَنْسَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku raira waƙa ga Allah, Ku raira waƙar yabo ga sunansa, Ku yi hanya ga wanda yake ratsa gizagizai. Sunansa kuwa Ubangiji ne, ku yi murna a gabansa!