Psalms 68:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ka fito a gaban mutanenka, ya Allah, sa’ad da ka taka ta cikin ƙasar da take wofi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا اللَّهْ ، لُواْكَثِنْدَ كَبِے دَ جَمَعَرْكَ، يَايِنْدَ كَيِ تَڢِيَ أَدَاجِنْ يَشِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ka bi da jama'arka, ya Allah, Sa'ad da ka yi tafiya a hamada,