Psalms 68:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
duniya ta girgiza, sammai suka zuba ruwan sama, a gaban Allah, wanda ya bayyana a Sinai, a gaban Allah, Allah na Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺงูุณูุง ุชูุงุบูุฑูุบูุธูุ ุถููู ุณูู
ู ููุธูุจู ููู
ูุฑู ุฏู ุจูุงูููู ฺจููุฑููู ุงููุบูุจูููููุ ููุง ุงูููููู ุ ุงูููููู ูู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ุณูููููุ ุงููุบูุจูููููุ ููุง ุงูููููู ุ ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duniya ta girgiza, sararin sama ya kwararo ruwa, Saboda bayyanar Allah, har Dutsen Sinai ya girgiza, Saboda bayyanar Allah na Isra'ila.