Psalms 7:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wanda ya haƙa rami yakan fāɗa cikin ramin da ya haƙa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَ حَڧَ رَامِ، سُنْيِشِ دَ ظُرْڢِ، ذَاسُ كُوَ ڢَاطَ عَتَرْكُوانْ دَ سُكَ شِرْيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana haƙa rami mai zurfi a ƙasa, Sa'an nan yă fāɗa ramin da ya haƙa!