Psalms 7:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Damuwar da ya ja yakan sāke nannaɗe a kansa; fitinarsa takan sauka a kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنْ شِرْيَ وَ وَطَنْسُ ڢِتِنَ عَمَّا تَكُواْمُواْ عَكَنْسُ؞ سُنْ ڧُلَّ تَاشِنْ حَنْكَلِ، غَاشِ، يَكُواْمُواْ عَكَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka muguntarsa ta hukunta shi ke nan, Rikicin kansa ya yi masa lahani.