Psalms 7:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji Allahna, in na yi kuskure aka kuwa sami laifi a hannuwana,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَا، عِدَنْ نَتَٻَ يِنْ طَيَ دَغَ وَطَنَّنْ، عِدَنْ أَنْتَٻَ سَامُنْ هَنُّونَ دَ وَنِ لَيْڢِے،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, Allahna, idan na aikata ɗaya daga cikin waɗannan, Wato idan na yi wa wani laifi,