Psalms 7:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
to, bari abokin gābana yă bi yă kuma cim mini; bari yă tattake raina a ƙasa ya sa in kwana a ƙura.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، بَرِ أَبُواْكَنْ غَابَنَ سُبِينِ سُكَامَنِ، بَرِ سُتَتَّاكٜىٰنِ عَڧَسَا، سُبَرْنِ عَڧَسَا مَتَثّٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, bari abokan gābana su fafare ni, su kama ni, Bari su datse ni har ƙasa, su kuma kashe ni, Su bar ni ƙasa, matacce!