Psalms 7:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tashi, ya Ubangiji, cikin fushinka; ka tashi gāba da fushin abokan gābana. Ka farka, Allahna, ka umarta adalci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، تَاشِ عَثِكِنْ ڢُشِنْكَ، كَيِ غَابَادَ ڢُشِنْ أَبُواْكَنْ غَابَنَ! يَا اللَّهْ نَا، تَاشِ، كَتَيْمَكٜىٰنِ، تَاشِ، كَيِ شَرِيعَرْ أَدَلْثِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka tashi da fushinka, ya Ubangiji, Ka kuma tashi ka yi gāba da hasalar abokan gābana! Ka tashi, ka taimake ni, gama adalci kake so a yi.