Psalms 70:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari masu neman raina su sha kunya su kuma rikice; bari dukan masu sha’awar gani lalacewata su juye baya da kunya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ مَاسُ نٜىٰمَ سُكَشٜىٰنِ سُشَا كُنْيَا، سُرُوطٜىٰ غَبَاطَيَ؞ بَرِ مَاسُ جِنْ دَاطِنْ وَهَلَاتَ سُكُواْمَ دَ بَايَ ثِكِنْ كُنْيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa masu so su kashe ni, A ci nasara a kansu, su ruɗe! Ka sa waɗanda suke murna saboda wahalaina, su koma baya, su sha kunya!