Psalms 70:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari masu ce mini, “Allah yă ƙara!” Su juye baya saboda kunyansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ مَا سُثٜىٰ مِنِ، «يَوَّ! يَوَّ!» سُكُواْمَ دَ بَايَ ثِكِنْ كُنْيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa waɗanda suke mini ba'a Su razana sabili da fāɗuwarsu!