Psalms 71:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A gare ka, ya Ubangiji, na nemi mafaka; kada ka taɓa sa in sha kunya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، أَغَرٜىٰكَ نَكٜىٰ نٜىٰمَنْ وُرِنْ ٻُيَ، كَدَ إِنْشَا كُنْيَا كُواْ كَطَنْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A gare ka, ya Ubangiji, lafiya lau nake, Faufau kada ka bari a yi nasara da ni!