Psalms 71:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bakina zai ba da labarin adalcinka, zai yi maganar cetonka dukan yini, ko da yake ban san yawansa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุงูƒูู†ูŽ ุฐูŽูŠู’ ูŠูุดูœู‰ูฐู„ูŽุฑู’ ุงู”ูŽุฏูŽู„ู’ุซูู†ู’ูƒูŽุŒ ุฐูŽู†ู’ูŠู ุดูœู‰ูฐู„ูŽุฑู’ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู†ู’ูƒูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ูŠูู†ูุŒ ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุณูŽู†ูู†ู’ุณู ุฏููƒูŽ ูŠูŽูˆูุซูœู‰ูฐ ู…ูุตูŽุงู„ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan ba da labarin adalcinka, Zan yi magana a kan cetonka duk yini, Ko da yake ya fi ฦ™arfin in san shi duka.