Psalms 71:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan zo in furta in kuma yi shelar ayyukanka masu girma, ya Ubangiji Mai Iko Duka; zan yi shelar adalcinka, naka kaษ—ai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุง ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุฐูŽู†ู’ุฐููˆุงู’ ุงู•ูู†ูŽ ุดูœู‰ูฐู„ูŽุฑู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ูƒูŽ ู†ูŽุจูŽู†ู’ ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒูุŒ ุฐูŽู†ู’ูŠู ุดูœู‰ูฐู„ูŽุฑู’ ุงู”ูŽุฏูŽู„ู’ุซูู†ู’ูƒูŽุŒ ู†ูŽุงูƒูŽ ูƒูŽุทูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan tafi in yi yabon ikonka, ya Ubangiji Allah, Zan yi shelar adalcinka, Naka, kai kaษ—ai.