Psalms 71:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka ƙara girmana ka sāke ta’azantar da ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ سَاكٜىٰ غِرْمَمَنِ، كَكُمَ يِمِنِ تَعَظِيَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka girmama ni har abada, Za ka sāke ta'azantar da ni.