Psalms 71:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan yabe ka da garaya saboda amincinka, ya Allah; zan rera yabo gare ka da molo, Ya Mai Tsarki na Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ كُوَ يَبٜىٰكَ دَ غَرَايَ سَبُواْدَ أَمِنْثِنْكَ، يَا اللَّهْ نَا؞ ذَنْ رٜىٰرَ يَبُوانْكَ دَ مُواْلُواْ، يَا كَيْ مَيْ ڟَرْكِے نَ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika zan yabe ka da garaya, Zan yabi amincinka, ya Allahna. Da garayata zan yi maka waƙoƙi, Ya Mai Tsarki na Isra'ila.