Psalms 71:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Leɓunana za su yi sowa don farin ciki sa’ad da na rera yabo gare ka, ni, wanda ka fansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ بَاكِنَ ذَنْ رٜىٰرَ مَكَ يَبُواْ دُوانْ ڢَضٍ ثِكِ، دَ دُكَنْ رَيْنَ ذَنْ يَبٜىٰكَ دُوانْ كَڢَنْشٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan ta da muryar farin ciki Sa'ad da nake raira maka waƙar yabbai, Zan raira waƙa da zuciya ɗaya, Gama dā ka fanshe ni.