Psalms 71:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka zama dutsena da kagarata, inda kullum zan je. Ka ba da umarni a cece ni, gama kai ne dutsen ɓuyana da katangata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ كَذَمَ مِنِ دُوڟٜىٰنْ ٻُيَ عِنْدَ كُلُّمْ ذَنْ شِغَ؞ عُمَرْتَ عَثٜىٰثٜىٰنِ، غَمَا كَيْنٜىٰ دُوڟٜىٰنْ ٻُيَنَ دَ كَتَنْغَرْ ڟَرٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka zama mini lafiyayyiyar mafaka, Da kagara mai ƙarfi, domin ka tsare ni, Kai ne mafakata da kāriyata.