Psalms 71:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka cece ni, ya Allahna, daga hannun mugaye, da kuma daga ikon mugaye da masu mugunta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا اللَّهْ نَا، ثٜىٰثٜىٰنِ دَغَ حَنُّنْ مُوغَيٜىٰ، دَغَ إِيكُوانْ مَاسُ مُغُنْتَا دَ مَرَسَ تَوْسَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Allahna, ka cece ni daga mugaye, Daga ikon mugga, wato mugayen mutane.