Psalms 72:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai ji tausayin gajiyayyu da masu bukata yă ceci masu bukata daga mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَنْ جِ تَوْسَيِنْ مَرَسَ ڧَرْڢِے دَ مَاسُ بُڧَاتَ، يَكَنْ ثٜىٰثِ رَايُكَنْ مَتَلَوْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan ji tausayin gajiyayyu da matalauta, Yakan ceci rayukan waɗanda suke da bukata.