Psalms 72:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai kāre marasa ƙarfi a cikin mutane yă kuma cece ’ya’yan masu bukata; zai murƙushe masu danniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ سَرْكِے يَڟَرٜىٰ حَكِّنْ مَتَلَوْتَ، يَكُمَ ثٜىٰثِ یَیَنْ مَاسُ بُڧَاتَ، يَرُشٜىٰ مَاسُ دَنِّيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa sarki ya yi wa talakawa shari'ar gaskiya, Ya taimaki waɗanda suke da bukata, Ya kuma hukunta azzalumai!