Psalms 72:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai jimre muddin rana tana nan, muddin akwai wata, har dukan zamanai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ سَرْكِے يَرَايُ مُدِّنْ رَانَ تأَنَانً، مُدِّنْ أَݣَويْ وَتَ، دَغَ ڟَارَا ذُوَا ڟَارَا!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa su girmama ka Muddin rana tana haskakawa, Muddin wata yana ba da haske dukan lokaci.