Psalms 73:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan yini na sha annoba; an hukunta ni kowace safiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا دُكْ يِنِ أَنَ بِنَ دَ مَسِيڢَ، كُواْوَثٜىٰ سَاڢِيَ أَنَ ڟَاوَتَا مِنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Allah, ka sa ina shan wahala dukan yini, Kana horona kowace safiya!