Psalms 73:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da na ce, “Zan faɗa haka,” da na bashe ’ya’yanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَنَثٜىٰ «ذَنْيِ مَغَنَ كَمَرْسُ،» دَ نَثِ أَمَانَرْ یَیَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da na faɗi waɗannan abubuwa, Da na zama marar gaskiya ga jama'arka.