Psalms 73:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da na yi ƙoƙari in gane wannan, sai ya zama danniya a gare ni
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ نَيِ ڧُواْڧَرِنْ غَانٜىٰ وَنَّنْ، يَذَمَ مِنِ دَ وُيَ سُواْسَيْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka na yi iyakar ƙoƙari in fahimci wannan, Ko da yake ya cika wuya,