Psalms 73:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma game da ni, ƙafafuna suna gab da yin santsi; tafin ƙafana ya yi kusan zamewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا نِے دَيْ، ڧَڢَاڢُنَ سُنْيِ سَنْڟِ، حَرْ تَڢِنْ ڧَڢَتَ يَنَ غَبْ دَ ڢَاطُوَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ina gab da fāɗuwa, Ƙafafuna sun kusa zamewa,