Psalms 73:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da zuciyata ta ɓaci hankalina kuma ya tashi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ ذُوثِيَاتَ تَٻَثِ، إِنَ كُمَ ثِكِنْ طَاثِنْ رَيْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da zuciyata ta ɓaci, Hankalina ya tashi,