Psalms 73:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka kullum ina tare da kai; ka riƙe ni a hannun damana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ إِنَ تَكَسَنْثٜىٰوَ كُسَدَكَيْ، كَكُمَ رِڧٜىٰنِ أَ حَنُّنْ دَامَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka ina tare da kai kullayaumin, Kana riƙe da hannuna.